Jami’ar Maryam Abacha ta shiga kungiyar jami’o’I na kasa da kasa (IAU)
Jami’ar MAAUN ta sami shiga kungiyar IAU ne bayan ta cika sharadun shiga kungiyar.
Jami’ar MAAUN ta sami shiga kungiyar IAU ne bayan ta cika sharadun shiga kungiyar.
Ya ce sun sami labarin shigowa da buhunan ne ta iyakan Kebbi, Benin da jamhuriyyar Nijar daga kasar Brazil.
Buhari ya fadi hakan ne da ya ke karbar bakuntar shugaban kasar Nijar Muhammadu Issofou a garin Daura.
Mun sa sunan Maryam Abacha ne domin mu karramata kawai.
Yan Najeriya da wadansu yan kasashen Afrika ne suke karatu a Makarantar.