RA’AYIN PREMIUM TIMES: RIKICIN SHUGABANCIN NIJAR: Sulhu ne mafi alheri ba afka wa Nijar da yaƙi ba
Gaskiyar lamari Nijar ta na cikin wani yanayi, domin ba ta iya noma abincin da ƙasar ke buƙata
Gaskiyar lamari Nijar ta na cikin wani yanayi, domin ba ta iya noma abincin da ƙasar ke buƙata
Kwanan nan Amirka ta dakatar da wani tallafin da ta ke bai wa Nijar, bayan sojoji sun ƙwace mulki a ...
Nuland ta shaida cewa ba ta samu ganawa da Shugaban Mulkin Soja ko hamɓararren Shugaban Ƙasa, Bazoum ba.
Kuma sun ƙara jaddada shirin su na tattaunawa da mahukuntan Nijar, wanda tawagar UN ɗin ta ce za ta ɗora ...
Ko da ECOWAS ba ta kai hari ba, in dai ba sulhuntawa aka yi ba, Yammacin Turai ba za su ...
Saidu Bala ya shaida wa wakilin mu cewa tabbas mutane sun afka cikin mawuyacin hali a dalilin rufe bodar da ...
Faransa Ta Hana 'Yan Ƙasar Ta Shiga Nijar, Burkina Faso Da Mali, ƙasashen da su ka ƙwace mulki cikin 2022 ...
Haka nan kuma shugaban na Kwastan ya ce a dakatar da kowace motar da ta ɗauki kaya za ta shiga ...
Janar Moussa Barmou, ya shaoda wa tawagar cewa dalilin tsaro ya sa ba za a bari su shiga cikin kasar ...
Nijar ta haɗa kan iyaka da ƙasashen Aljeriya, Libya, Chadi, Nijeriya, Benin, Burkina Faso, Mali da Najeriya.