ECOWAS ta shiga wani taro a Ghana kan alaƙarta da ƙasashen nan 3 da suka fice daga ƙungiyar
PREMIUM TIMES ta rawaito cewa ƙasashen uku waɗanda ke ƙarƙashin mulkin soji sun yi fice daga ECOWAS ce a farkon ...
PREMIUM TIMES ta rawaito cewa ƙasashen uku waɗanda ke ƙarƙashin mulkin soji sun yi fice daga ECOWAS ce a farkon ...
Ƙasar Nijar tare da Mali da Burkina Faso sun tada wata ƙungiya ta ƙawance da suka kira da “Alliance of ...
Turk ya ce abu ne mai muhimmanci a samar da mafita mai ɗorewa ga al’umomin da ke zaune a waɗannan ...
Mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Nuhu Ribadu, ya fito ƙarara ya ƙaryata zargin cewa Najeriya ba ...
Ƙasashe ukun da suka ƙwace mulki daga 2021 zuwa 2023, duk sun bayyana dalilan cewa sun ƙwace ne domin su ...
"An tura wa ƙasashen uku wasiƙu, kuma kwanan nan wasu mu za su kai ziyara waɗannan ƙasashen domin su gana ...
Kakakin ya yi kira ga 'yan ta'addan da su ajiye makamai domin a samu zaman lafiya a kasar nan.
Mahukuntan Amurka sun ce ana janye sojojin tare da haɗin guiwar ƙasar Nijar, kuma za a kammala a ranar 15 ...
Gidan talabijin din kasar ya nuna hotunan wani jirgin kasar Rasha Ilyushin-76 da ya sauka a filin jirgin saman Yamai ...
Gowon ya kuma roƙi ƙasashen uku da suka fice da su koma cikin ƙungiyar. Kuma ya yi kira da a ...