Mahara sun yi warwason daliban Makarantan Sakandare dake Kankara jihar Katsina
Daliban makaranta da yawa ne mahara dsuka yi warwason su a makarantar sakandaren dake Kankara jihar Katsina.
Daliban makaranta da yawa ne mahara dsuka yi warwason su a makarantar sakandaren dake Kankara jihar Katsina.
Yanzu mutum 13,464 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 4206 sun warke, 365 sun rasu.
Inuwa Abdulkadir yace Magajin Garin sokoto ya kira ubansa bawa da aka siya Shilin biyu
Sanata Shehu yace kamata ya yi a fara karantar da daluban makarantun firamari da sakandare tarihin yadda akayi bautar bayi ...