Sojin saman Najeriya ta kai hari sansanin ‘yan gudun hijira cikin kuskure
Sojin dai sun kai harinne cikin kuskure.
Sojin dai sun kai harinne cikin kuskure.
Sola dai ya rasa ransa a dalilin hakan.
Rahotan ya nuna cewa a shekarar 2016 mutane a jihar Abia sun sayi litan kananzir akan Naira 211, jihar Osun ...
https://youtu.be/vgk6ryHzZcQ
Gidan jaridar PREMIUM TIMES ta tattauna da wadansu magidanta da Mata akan yadda suke amfani da dabarun kayyade iyalin.
An dawo da dabbobi sama da 28,000 inda aka maida wa masu shi abinsu.
Gwamnati ta gaiyaci yan kungiyan da su zo suma a tafi dajin ranar litinin da su.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya amince da nadin Mohammed Tanko a matsayin sabon shugaban Jam'ian jihar Kaduna wato, KASU. ...
Dangote yace kamfanin zata dinga kera akalla manyan motoci 10,000 duk shekara.
Zababben shugaban kasar Gambiya Adama Barrow zai cigaba da zama a kasar Senegal sai bayan an rantsar dashi. Za’a rantsar ...