An dakatar da ma’aikatan da su kayi sanadiyar ficewar Ngilari daga Kurkuku byMohammed Lere April 4, 2017 0 Wadanda abin ya shafa sun hada da Peter Tenkwa, Abubakar Abaka da John Bukar.