Gwamnatin Barno da bankin masana’antu za su tallafawa masu kananan sana’o’I a jihar
Babagana Zullum da shugaban sashen tallafa wa kananan masana’antu na bankin Shekarau Umar suka saka hannu a takardan yarjejeniyar.
Babagana Zullum da shugaban sashen tallafa wa kananan masana’antu na bankin Shekarau Umar suka saka hannu a takardan yarjejeniyar.
Kakakin Yada Labarai na gwamnan, Isa Gusau, ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da kai harin, amma bai fadi adadin barnar ...
Onyema ya sanar da haka ne ranar Lahadi a Maduguri.
Kananan hukumomin da gidauniyar VSF za ta gyara sun hada da Gwoza, Mobba da Ngala a jihar Barno.
" Bayan haka mun wadata asibitin Bama da na’urar gwaji, gadajen asibiti 240 da sauran su."
Gwamnatin jihar suna gina irin wadannan gidaje 3000 a garin na bama.
Hukumar NCDC ta gano hakan ne bayan ta gudanar da gwajin cutar kan mutane a kananan hukumomi 10 wanda ta ...
Shugaban hukumar na jihar Barno Abdulhamid Buba ya ce hakan ya zama abin damuwa a gare su.