WASANNI: Farautar Neymar da Barcelona ke yi, burga ce don a kwantar wa Messi hankali -Le Parisien
Barcelona ta ga cewa sayen Neymar zai zame mata kamar cinikin-biri-a-sama.
Barcelona ta ga cewa sayen Neymar zai zame mata kamar cinikin-biri-a-sama.
Neymar na kungiyar kwallon kafa ta PSG ne ke na uku a jerin attajiran 'yan wasan. Yana karbar dala Miliyan ...
Lauyoyin Neymar sun karyata wannan zargi inda suka ce abin bita-da-kulli ne kawai amma babu kamshin gaskiya a ciki.
Wasan dai na cin kofin Parisia ne, kuma PSG ta yi nasara da ci 2:0.
Kayar da ni ake yi, ba ni ke saurin faduwa ba
An kusa tashi aka sako Thomas Meunier, wanda shi ne ya ci kwallo ta 9 din.
A wasan zagaye na farko, Neymar bai yi kokari sosai ba, saboda masu tsaron bayan Madrid, musamman Marcello ya hana ...
Yanzu dai aski ya kai gaban gashi domin ko a karisa ne ko a barshi haka babu kyan gani.