TULIN BASHI: Hukumar babbar birnin tarayya ta garƙame ma’aikatar tsaro, da wasu ma’aikatun gwamnati
Shugaban hukumar AEPB, Osilama Braimah Wanda ya jagoranci jami'an tsaron da suka garƙame wadannan ma'aikatu ya sanar da haka.