JIHAR NEJA A HANNUN ‘YAN TA’ADDA: Yadda ‘yan bindiga su ka raba mutane 151,380 daga gidajen su cikin shekara biyu -Sakataren Gwamnati
Gwamnatin Jihar Neja ta jaddada cewa a cikin shekaru biyu 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane su raba aƙalla 151, ...