Yadda mahara suka kashe mutum 13 ‘Yan gida daya a jihar Kogi
Binciken da rundunar ta gudanar ya nuna cewa maharan sun kashe Mutum 14 sannan wasu shida sun ji rauni.
Binciken da rundunar ta gudanar ya nuna cewa maharan sun kashe Mutum 14 sannan wasu shida sun ji rauni.
Minista Ehanire ya ce gwamnatin Najeriya na yi wa jarirai allurar rigakafin cutar da zaran an haife su.
Bayan haka ya ce babu ziyarar gaisuwa na ko 'yan siyasa da sauransu a lokacin da ake shagulgulan sallar.
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
Baya ga gwamna Zulum, wasu ma'aikatan hukumar bada agaji na jihar, sun afka wairin wannan tarko na Boko Haram.
Sai dai kuma 'yan kabilar Igbo, wato Inyamirai sun maida wa Daura martani bisa wannan kalamai na sa.
Sun game kai sun kori Jonathan, yanzu kuma Daura na yi wa yankin kudu kwalelen wanda zai shugabanci Najeriya a ...
Da yawa sun bayyana cewa, mata sirara, ba su da kunya, tsigalanci da kadifiri. Basu da natsuwa kamar yadda mace ...
Dole sai mun chanza salon rayuwa. Allah Ya taimake mu wajen gano matsalolinmu mu gyara tun kafin mu bar duniya, ...
Helikwaftan ya yi hatsarin ne a ranar 2 Ga Fabrairu a garin Kabba, dauke da Osinbajo da wasu mukarraban sa ...