Al’ummar Akwanga sun yaba da Tinubu na gina katafaren Asibitin Kwararru da gadojin Sama a Jihar Nasarawa
Akwanga, wanda a baya yake matsayin General Hospital, yanzu Shugaba Tinubu ya amince da ɗaga darajarsa zuwa Asibitin
Akwanga, wanda a baya yake matsayin General Hospital, yanzu Shugaba Tinubu ya amince da ɗaga darajarsa zuwa Asibitin
Ya ce sojojin sun kama wasu mahara a kasuwan kauyen Darusan dake Gudu a jihar Sokoto inda aka kama su ...
Shi ma Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif, ya ce yarjejeniyar za ta amfani ƙasashen uku tare da ƙarfafa tsaro da zaman
Kano ta ware Naira biliyan 69.84 domin biyan basussuka a kasafin kuɗin 2026, yayin da Gombe ta ware kusan Naira ...
Rahoton ya sanya Kano a matsayi na tara, tare da manyan birane kamar Shanghai, Delhi, Kinshasa, Mumbai da Beijing.
Ya bayyana cewa jarin da gwamnatin tarayya ke zubawa a tashoshin jiragen ruwa, layukan dogo, manyan tituna da tashoshin ajiyar ...
Har zuwa lokacin kammala wannan rahoto, gwamnatin Kano ba ta ce komai ba game da wannan iƙirari da Tracker ta ...
Malamin ya kuma ce shugabannin wannan ƙasa wajibi ne su zama suna iya magana yadda ya kamata.
Masu goyon bayan gwamnatin Shugaba Tinubu na kallon waɗannan ayyuka a matsayin wani ɓangare na shirin sabunta
Tawagar, wadda ta wakilci Majalisar Ƙoli ta Tijjaniyya ta duniya, ta haɗa da Khalifan Tijjaniyya na Aljeriya