Mutanen ƙaramar hukumar Soba za su ga aiki na cigaba, irin wanda ba su taɓa gani ba – Lawal
Mohammed Shehu, ya rike kujerar kakakin gwamnan Kaduna kafin a samun nasara a zaɓen karamar hukumar Soba.
Mohammed Shehu, ya rike kujerar kakakin gwamnan Kaduna kafin a samun nasara a zaɓen karamar hukumar Soba.
Wannan kalamai fa na zuwa ne a lokacin da a Najeriya ake fama da tsananin duhu da tsayawar komai cak. ...
Ya kuma yi zargin cewa ofishin Ribaɗu ta saki dala miliyan biyu ga dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Adegbite ya ce a wannan rana Hammed ya kashe kakarsa Jimoh Oyekola mai shekara 80 da kawunsa Semiu Oyekola mai ...
A cikin makonni biyu da suka wuce Turji ya zargi mutanen garin Moriki da haɗa baki da jami'an tsaro suka ...
Da zarar gwamnatin Najeriya ta kammala tsare-tsaren ta, za ta ba shi damar a fara sauke su a gidajen man ...
Wani mummunan faɗan da ya ɓarke tsakanin manoma da Fulani makiyaya, ya yi sanadiyyar asarar rayuka da dama a ranar ...
Irin waɗannan kudade sun hada da zargin wai, an biya wa su ma'aikata kuɗade su karo ilimi a kasashen waje ...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya nada fitacciyar ƴar jarida, Amina Mustapha Ismail babbar sakatariyar hukumar bindiddigi tace lamurra ...
Daga nan wasiƙar ta roƙi Minista Bagudu ya biya bashin da ƙungiyar ke bin Najeriya, kuma a gaggauta sa hannu ...