Abba Kyari da Lawal Daura ba su ajiye aikin ba – Fadar Shugaban Kasa byMohammed Lere April 24, 2017 0 Ya ce wadannan zantuttuka basu da asali sannan yayi kira ga mutane da suyi watsi da su.