Sama da mutane 10 ne suka rasa rayukansu a hare-haren da Boko Haram suka kai Maiduguri
Masallacin da aka kai wa wannan hari dai ya na tsallaken hedikwatar Hukumar Raya Tabkin Chadi.