BAYAN SHEKARAU 40: Wani Ɗan majalisa ya biya bashin kuɗin karatun da gwamnatin Najeriya ta ranta masa
Hukumar Ba Da Lamunin ta yaba wa tsohon ɗan majalisar bisa "kyakkyawar niyya da kuma gaskiya" da ya nuna.
Hukumar Ba Da Lamunin ta yaba wa tsohon ɗan majalisar bisa "kyakkyawar niyya da kuma gaskiya" da ya nuna.
NELFUND ta ce kuɗaɗen da ta raba ga ɗaliban na jami'o'i shida Naira biliyan 2 ne. Yayin da jami'ar Bayero ...
"Za mu fara daga kan ɗaliban jami'o'in Gwamnatin Tarayya, saboda shiri ne wanda aka tsara shi zai riƙa gidana daki-daki.
An cire sharaɗin sai hukuma ta ɗan adadin ƙarfin arziki ko ƙarfin talaucin iyayen ɗalibi kafin a ba shi ramcen.