GA ƘOSHI GA KWANAN YUNWA: Najeriya ta yi cinikin fetur da gas na dala biliyan 418.544 cikin shekaru 10 -NEITI
An bayyana cewa a cikin shekarar 2019, Najeriya ta yi cinikin fetur da iskar gas har na dala biliyan 34.22.
An bayyana cewa a cikin shekarar 2019, Najeriya ta yi cinikin fetur da iskar gas har na dala biliyan 34.22.
Hukumar NEITI ta fallasa cewa Gwamnatin Najeriya ta yi cinikin danyen man ferur har na naira tiriliyan 2.3 a cikin ...
Sai dai kuma ita TETDUND ta karyata dukkan zarge-zargen da NEITI ta yi ma ta, kamar yadda za ku karanta ...
A cikin watanni shida kacal, gwamnatocin tarayya, jihohi da kuma kananan hukumomin sun kasshe naira tiriliyan 3.84.