BAYA TA HAIHU: Tinubu ya janye rushe Hukumomin Gudanarwar NAFDAC da NDLEA
Daraktan Yaɗa Labaran Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Olusola Abiola ne ya fitar da wannan sanarwar a ranar Talata.
Daraktan Yaɗa Labaran Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Olusola Abiola ne ya fitar da wannan sanarwar a ranar Talata.
An gabatar da Dibu Ojerinde a ranar Alhamis, a Babbar Kotun Tarayya Abuja, tare da 'ya'yan sa Mary, Olumide, Adebayo ...
“Na ga yara da basu wuci shekara 10 ba inda uku daga cikinsu na da shekaru 9 sun shiga makarantar ...
Wannan shari'a daban ta ke da wadda ake yi wa Ojerinde, ta zargin satar Naira biliyan 5.2 a Babbar Kotun ...
Sanata yace wannan abin Alla-wadai ne, kuma abin kunya ne, yadda wannan Gwamnati ta kasa inganta ɓangaren ilmi.
Wani makwabcin marigayi Ɗanladi ya shaida cewa marigayin ya taba tara rabin kuɗin amma ya kashe su saboda ya kasa ...
Kafin canja ranakun fara jarabawar, za a fara jarabawar ne ranar 1 ga Faburairu sannan a sannan a gama ranar ...
A wannan ranar ne hukumar ta tsaida don fara jarabawar amma ta maida shi zuwa ranar 17 Ga Nuwamba.
A ranar Litinin din nan ce aka tsara za a fara Jarabawar NECO din, amma an matsa da ita zuwa ...
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.