KILU TA JA BAU: Kotu ta ce a tsare Ndume a Kurkukun Kuje saboda Maina
Lauyan EFCC ya roki kotu ta tilasta wa Ndume ya mika jinginan kadaran da aka yi sannan kuma a cafke ...
Lauyan EFCC ya roki kotu ta tilasta wa Ndume ya mika jinginan kadaran da aka yi sannan kuma a cafke ...
Ndume ya bayyana haka a taron kwamitin raya yankin Arewa Maso Gabas, da aka yi a Maiduguri ranar Laraba.
Ndume ya ce amma za su yi bincike kuma za a ji abin da binciken zai fito da shi.
Batun sabbin ministoci kuwa, ya ce bai ga dalilin da zai sa a fara kushe su ba saboda wadansu dalilai ...
Ali Ndume ya yi takarar zama shuagaban majalisar dattawa inda ya fafata da Ahmed Lawan.
Ana fafatawa ne tsakanin Sanata Ovie Omo-Agege na APC da kuma Sanata Ike Ekwaremadu na PDP.
Dama can su uku ne 'ya'yan jam'iyyar APC suke neman zaman darewa kujerar.
An tilasta min na bi gayyar-sodi kamar yadda sauran dattawan majalisa suka yi, amma na ki amincewa da ra’ayin su.
An dakatar da Ndume tsawon wata shida saboda ya goyi bayan Buhari yayin da Majalisa ta ki amincewa da Magu.
Hatta su kan su wadanda aka ce su za a zaba din (Sanata Ahmed Lawan da Hon. Gbajabiamila), ba a ...