NAPTIP ta ceto mutane 468 da aka yi safarar su cikin wata shida byAshafa Murnai July 19, 2018 Ya danganta nasarorin da hukumar ta samu a kan gudummawar da bangarori da dama suka bayar.