‘Za ka yi da-na-sani idan ka bar matar ka ta shiga siyasa’ -Gargaɗin shugaban Ndigbo ga Tsohon Gwamna
Tsohon Shugaban Ndigbo reshen Jihar Anambra ne, Chris Emulano ya yi wannan gargaɗin a ranar Juma'a.