Hukumar NDE za ta horas da matasa 880 sana’o’in hannu a jihar Kano
Nuhu-Fikpo ya ce kowacce karamar hukuma a jihar ta aiko da mutum 20 wanda za a horas a karkashin wannan ...
Nuhu-Fikpo ya ce kowacce karamar hukuma a jihar ta aiko da mutum 20 wanda za a horas a karkashin wannan ...
Sun ce akwai kwamacala da ruguguwa a cikin shirin, don haka a dakatar da shi.
Za a koyar dasu Kiwon kaji, da sauran su.
bayan an horas da su za mu basu kudade da kayan aiki domin fara sana’o'in su.
An yi kira ga matasan da su yi amfani da wannan damardomin inganta rayuwar su.