ZAZZABIN LASSA: A cikin makonni Uku mutane 24 sun rasu a Najeriya – NCDC
Hukumar ta kuma ce an gano cutar a jikin akalla mutum daya a kananan hukumomi 32 daga jihohi Tara.
Hukumar ta kuma ce an gano cutar a jikin akalla mutum daya a kananan hukumomi 32 daga jihohi Tara.
Shugaban hukumar Chikwe Ihekweazu ya sanar da haka a Abuja.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta tarayya ta samarda Naira biliyan 12.7 wa hukumomin kiwon lafiya uku a kasar nan.
NCDC ta hada hannu da RKI domin samar da kiwon lafiya na gari a Najeriya
Ya kuma ce wasu ma’aikatan kiwon lafiya uku sun kamu da cutar daga jihohin Benue, Bauchi and Rivers.
Najeriya za ta bukaci Naira biliyan 134 domin inganta fannin kiwon lafiyar kasar nan
Buhari ya saka hannu a kudirin dokar kafa hukumar hana yaduwar cututtuka
Za mu yi amfani da wani kaso na kudaden mu don inganta tallafin kula da marasa lafiya
Ya ce binciken ya kara nuna cewa mutane 113 daga jihohi 16 sun rasu a dalilin kamuwa da cutar.
Cutar kwalara ta bullo a kananan hukumomi 10 a Barno