Korona na yi wa Najeriya bankwana, mutum 300 kacal suka kamu ranar Asabar
Hukumar NCDC ta bayyana cewa mutum 133,256 sun warke daga cutar cikin mutum 155,417 suka kamu a Najeriya.
Hukumar NCDC ta bayyana cewa mutum 133,256 sun warke daga cutar cikin mutum 155,417 suka kamu a Najeriya.
Ihekweazu ya ce masana kuma likitoci masu bincike a cibiyar ACEGID na jami’ar Redeemers dake jihar Osun ne suka gano ...
Ihekweazu ya ce daga yanzu za a fara amfani da 'Rapid Diagnostic Test Kits (RDTs)' wajen yi wa mutane gwajin ...
Jami’an kiwon lafiya na fadawa tarkon saurin kamuwa da cutar, saboda su ne ke fara tunkarar wanda ya kamu da ...
Shugaban hukumar Chikwe Ihekweazu ya ce gwamnati da hadin gwiwar UNICEF ne suka kirkiro wannan hikima.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 150 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Alhamis.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 201 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Laraba.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 136 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Asabar.
Fahad ya ce NCDC ta tashi haikan domin ganin ana yi wa dimbin mutare gwajin Korona, yadda hakan zai sa ...
An gano alamun wannan raguwa ne a cikin watanni biyar da suka gabata.