2023: ‘Yan dandatsa sun yi yunƙurin kutse cikin shafukan yanar gizo sau miliyan 3.8 a lokacin zaɓen gwamnoni -Minista Pantami
Ya ce waɗannan 'yan dandatsa ba daga nan cikin gida Najeriya kaɗai su ka yi kutsen ba, har da wasu ...
Ya ce waɗannan 'yan dandatsa ba daga nan cikin gida Najeriya kaɗai su ka yi kutsen ba, har da wasu ...
Wata sanarwar da Kakakin Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC) shi da Kakakin Hukumar Rajistar Katin Shaidar Ɗan Ƙasa (NICM) su ...
Maska ya yi bayanin a gaban Majalisar Tarayya yayin da aka gayyaci NCC ta yi bayanin shin ko tura sakamakon ...
Dan dankara wa Gontor naira miliyan 54, shi kuma Eretan ya kamfaci naira miliyan 68 ya zuba aljihu, ya yi ...
Umar Danbatta, farfesa ne a harkar fasaha da kimyyar sadarwa.
VISAFONE ya samu karin mutane 64, 076 a watan Maris.