PDP ta nemi a damka sunayen sabbin ministoci a hannun EFCC
PDP ta ce yanzu duniya ta ga wadanda Buhari ya ce ya sani kuma nagartattu a ta sa fassarar.
PDP ta ce yanzu duniya ta ga wadanda Buhari ya ce ya sani kuma nagartattu a ta sa fassarar.
Hukumar ICPC ce da kan ta ta bayar da sanarwar cewa za ta gayyaci Lai gurfana a kotu domin bayar ...
Wannan korafi da ya yi na daga cikin shaidun da aka gabatar wa kotu.
Haka dai wadanda ke da masaniya a kan binciken da ICPC ke yi suka tabbatar.
An damka wa ITS naira bilyan 1.7 a matsayin kudin kafin-alkalamin fara aiki.