Mataimakin gwamnan jihar Kaduna Bantex zai yi takarar sanata a Kaduna
A gaskiya ban ji dadin daukar wannan shawara ba saboda tsananin kauna da mutuncin dake tsakanina da gwamnan jihar Nasiru ...
A gaskiya ban ji dadin daukar wannan shawara ba saboda tsananin kauna da mutuncin dake tsakanina da gwamnan jihar Nasiru ...
An rika zargin wani gwamnan Arewa a cikin wannan kulle-kulle, duk da dai bai fito ya furta ba.
" El-Rufai jarumi ne mai kishin talakawa, babu abin da za muce masa sai dai Allah ya maimaita mana." Inji ...
Duk wannan kashe kashen da ake yi a jihar Kaduna gwamnati bata ce komai ba sannan gidajen jaridu basa dauka ...
Ya fadi hakan ne a shafin sa na twita yau Litinin.
Yanzu dai kowa ya feke wukar sa ana jira.
Masinjan ya yanke jiki ne ya fadi a daidai yana kokarin yi wa 'yan uwan sa bayani.
Sanarwar ta ce ‘Jam’iyyar APC ta lura da cewa tada kurar da ake yi domin a kawo sauti ya fara ...