El-Rufai ya yi nasara a kotu kan jaridar da ta yi masa ƙazafi, zata biya shi diyyar naira miliyan 10
Jaridar zata buga mukala a jaridu na tuba da neman yafiya daga gwamnan, da kuma alkawarin ba zata sake aikata ...
Jaridar zata buga mukala a jaridu na tuba da neman yafiya daga gwamnan, da kuma alkawarin ba zata sake aikata ...
Malam Nasir El-Rufai ya zama ƙarfen kafa a jihar Kaduna, tun daga ɗarewarsa kujerar gwamna a 2015, ya fara canja ...
Mun tattauna da jami'an tsaron dake jihar sannan muna jira su nuna mana wuraren da ya kamata a katse layukan ...
El-Rufai ya bayyana haka da wasu nasarorin da jihar ta samu a wannan zaɓe a jawabi da yayi wa mutanen ...
Gwamna El-Rufai ne gwamna na farko da ya fara amfani da na'urar yin zabe mai amfani da ƙwaƙwalwa wanda abinda ...
Bayan saka Abubakar El-Rufai da yayi, daga baya ya saka kanwar sa Nesrin a makarantar bayan ta cika shekara 6.
Sun ce akwai kwamacala da ruguguwa a cikin shirin, don haka a dakatar da shi.
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya saka a shafinsa ta tiwita cewa yanzu ya na karatun littafi na biyu dake bayanin ...
A Jihar Kaduna dai mahara sun fi kai farmaki a Karamar Hukumar Chukun a kwanan nan.
Kwamishinan tsaro da aiyukkan cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya sanar da haka a garin Kaduna.