Shirin Ruguntsimin Bikin Rantsar Da Gawuna Gwamnan Kano: APC na raba tirmin atamfa na ‘Anko’ an fara aika goron gaiyata
Haka kuma wasu da dama da suka znta da wakilin mu sun nuna kosawarsu suna masu ranar biki kawai suke ...
Haka kuma wasu da dama da suka znta da wakilin mu sun nuna kosawarsu suna masu ranar biki kawai suke ...
Sannan kuma ita kanta kotun ta ce wata jam'iyya bata da hurumin bincikar matsayin ɗan takarar wani jam'iyya.
Daga karshe dai shugaban majalisan, Akpabio ya umarci tsohon gwamnan ya rusuna sannan ya kama gaban sa.
Gwamnan Kaduna, Uba Sani ya nada kwamitin mutum Takwas su bi diddigin kwangilolin da tsohon gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya ...
Hakan na kunshe ne a jawabin da yayi wa mutanen Kaduna ranar Alhamis domin neman goyon bayan su a zaɓen ...
Masu yin sharhi na ganin har yanzu kakakin majalisar Jihar Kaduna, Yusuf Zailani bai yi na'am ba da zabin sanat ...
Gwamnan ya gaza matuka. Babu wani kokari ko himma da yayi wajen yaƙi da ƴan ta'adda wanda za a ce ...
Mu ne muka ɗauke su aiki amma kuma su ce ba za su bi dokar mu ba. Shine ya sa ...
Shugaban ƙungiyar Abdullahi Aliyu ne ya yi wannan kiran a lokacin ganawar sa da manema labarai a Katsina, ranar Lahadi.
Ya ce wannan tsari wanda zai shafi fannin dake zaman kansu da gwamnati ta shigo da shi zai fara aiki ...