Ainihin dalilin da ya sa EFCC ta kama Tanko Almakura da Matarsa
Duk da ba a bayyana dalilin yi musu wannan kame ba, ana zaton cewa binciken wasu bacewar kuɗaɗe ne da ...
Duk da ba a bayyana dalilin yi musu wannan kame ba, ana zaton cewa binciken wasu bacewar kuɗaɗe ne da ...
Masu fashin baki sun bayyana cewa wannan sauye-sauye da ƴan siyasa ke yi na da nasaba shirye-shiryen tunkarar zaben 2023.
Dole ne fulani makiyay su yi nazari, su kirkiro hanyoyin da za su musanya yawon kiwo da su wajen ciyar ...
Majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES HAUSA cewa gwamnan ya siya wa manyan sarakuna kalla 26 motocin kasaita wanda kudaden ...
Wannan adadi kuwa ya ragu idan aka hada da shekarar 2019, inda gaba dayan su su ka karbi harajin naira ...
Gwamnatin Tarayya ta bukaci jihar Nasarawa ta nuna mata fili mai cin hekta 100,000, inda za ta bunkasa noman shinkafa ...
An buɗe taron da addu’o’i ga mataimakin shugaban ƙasar tare da kuma iyalansa kafin fara ba da tallafin ga ƴan ...
An shigo da dilolin kawayoyin ne cikin Najeriya daga Bazin, wadanda sun kai dauri 40, masu nauyin kilogiram 43.11.
Mataimakin Rajistaran Jami'ar Sanusi Okesola ya bayyana cewa maharan sun bukaci a biya Naira miliyan 20 kafin su saki Fatokun.
Ni da ke da babban gona, sai ga ni na yi gudun hijira zuwa cikin Lafiya. A cikin 2015 Mai ...