YAJIN AIKI: Nan ba da dadewa ba za mu sake zama da kungiyar likitoci NARD – Inji Abbas
Abbas ya fadi haka ne wa manema labarai a fadar shugaban kasai bayan kammala ganawa da shugaban kasa Bola Tinubu.
Abbas ya fadi haka ne wa manema labarai a fadar shugaban kasai bayan kammala ganawa da shugaban kasa Bola Tinubu.
Kungiyar NARD ta yanke shawarar fara yajin aiki bayan zaman da kwamitin zantarwar ta yi a Yuli a jihar Legas.
Likitocin nan fa sun raina Najeriya. Na kuma bada umarnin idan su ka ƙara kwana bakwai ba su koma ba, ...
Shugaban kungiyar Uyilawa Okhuaihesuyi ya sanar da haka bayan taron kwamitin zartarwar kungiyar a farkon wannan mako.
Hukumar ta rawaito cewa a cikin mako na biyar adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar a kasar nan ...
Asibitin gwamnatin tarayya 'Federal Medical Centre' (FMC) dake Jabi ta maya gurbin ma’aikatan jinya
Adewole ya kuma kara da cewa NARD ta zargi JOHESU da garkama wa dakunan da ake ajiyan kayan aiki na ...