An damke faston da ya rika yin lalata da yar’ aikin sa na tsawon shekara biyar a Kaduna
Fasto Alhassan yana nan tsare a hukumar Sibul Difens a Kaduna.
Fasto Alhassan yana nan tsare a hukumar Sibul Difens a Kaduna.
Wannan yarinya dai ake ta tausawa, budurwar wani matashi ne da ya hadu da bokan sa su biyar suka yi ...
Hakan bai yi musu dadi ba inda suka yi ta fakon limamin amma basu sami sa'an kai ga shi ba.