NAPTIP ta ceto mutane 468 da aka yi safarar su cikin wata shida
Ya danganta nasarorin da hukumar ta samu a kan gudummawar da bangarori da dama suka bayar.
Ya danganta nasarorin da hukumar ta samu a kan gudummawar da bangarori da dama suka bayar.
dukkan wadannan mutane da ake Dawowa da su duk su na da bukatar tallafi, agaji tare da tantance yawan su.
Okah ta bayyana haka a garin Osogbo, yayin da ta ke jawabi wajen bude ofishin hukumar a shiyyar Osogbo.