NAPTIP ta yi kira da a tsaurara hukunci ga masu fyade a Najeriya
Mercy ta ce duk da haka ta yi kira da a wayar da kan mutane da dokar VAPP musamman a ...
Mercy ta ce duk da haka ta yi kira da a wayar da kan mutane da dokar VAPP musamman a ...
Gudanar da aikin kuma zai tafi ne ƙarƙashin Ofishin Hana Safarar Muggan Ƙwayoyi na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNODC) da kuma ...
Babu wanda ke da masaniyar lokaci ko ranar da Chinelo ta kashe yarinyar domin lokacin da NAPTIP ta gano gawar ...
Daga cikin matan da hukumar ta ceto akwai mace daya dake da da namiji mai shekara 3 da kuma mata ...
Ya ce kafin haka ya faru hukumar ta gargadi Jamila da mijinta kan yadda suke azabtarwa da cin zarafin wannan ...
Umar ya ce za a damka mutum 18 ga gwamnatin kasar Kamaru domin ci gaba da bincike.
NAPTIP ta sanar da haka a wani takarda da ta aika wa PREMIUM TIMES ranan Alhamis.
Cikin watan Disamba ne tawagar ta je ta gudanar da wannan kwakkwaran bincike.
Da yawa daga cikin su sun makale a kasar babu yadda za suyi su dawo Najeriya ma.
Ya danganta nasarorin da hukumar ta samu a kan gudummawar da bangarori da dama suka bayar.