CHAMPIONS LEAGUE: An hada gumurzun zagaye na biyu byAshafa Murnai December 16, 2019 Ya rage ga PSG ta kori Brussia Bortmund, matsawar ta na so ta kai ga gazaye na gaba.