EFCC ta gurfanar da dan Dariye a Kotu, tana neman a kwato naira biliyan 1.5 a hannun sa
An gurfanar da shi ne a babbar kotun tarayya da ke Abuja, wadda ke karkashin Mai Shari’a Ijeoma Ojukwu.