ZABEN NIJAR: Namadi Sambo zai jagoranci tawagar ECOWAS zuwa Nijar
Namadi ya ziyarci fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin ya domin sanar da shi wannan aiki da ECOWAS suka bashi.
Namadi ya ziyarci fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin ya domin sanar da shi wannan aiki da ECOWAS suka bashi.
Sambo ya yi wannan roko ne da yake jawabi a wajen taron kungiyar tsofaffin daliban jami’o’in Najeriya (CAANU) wanda aka ...
Bani da hannun jari a Kamfani wutan lantarki na KAEDCO - Namadi Sambo
Babu abinda ya hada ni da shafukan dake yadawa wai ina tare da masu yi wa Buhari bore
Adamu Mu'azu yayi barazanar yi wa duniya shelar PDP ta fadi zaben 2015 tun kafin Jonathan ya kira Buhari
Sanin kowa ne cewa lokaci yayi a taro a ahada kai domin a tabbata gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai bai ...
Sani Sidi ya mika takardar ne a ofishin Jam'iyyar PDP dake Kaduna.
Uche Secondus ne sabon shugaban jam'iyyar PDP.
Mashi dai ya fito ne takarar mataimakin mai bayar da shawara kan al'amurran shari'a.
Wike ya ce Secondus bai ci buzun kura ba, ballantana a ce ya yi aman gashin kura.