Rasuwar Lagbaja: Tinubu ya girgiza, ya janye taruka, ya mika ta’aziyyarsa ga Iyalan mamaci
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya jajantawa iyalinsa da Rundunar Sojin Najeriya baki daya a irin wannan mawuyacin lokaci.
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya jajantawa iyalinsa da Rundunar Sojin Najeriya baki daya a irin wannan mawuyacin lokaci.
El-Rufai ya kara da cewa gwamnati ba za ta yi kasa-kasa ba wajen hukunta duk wanda aka samu da hannu ...