Kungiyar Ma’aikatan Kotu ta watsa wa Babban Jojin Najeriya toka a ido, ta ci gaba da yajin aiki
JUSUN ta bayyana cewa su na nan kan bakan su cewa ba za a janye yajin aikin hana dukkan kotunan ...
JUSUN ta bayyana cewa su na nan kan bakan su cewa ba za a janye yajin aikin hana dukkan kotunan ...
Kungiyar ta sanar da haka ne bayan zama da tayi da wakilan gwamnati a Abuja.