Za a rufe kamfanin ‘Procter and Gamble’ shekara daya bayan kashe dala miliyan 300 wajen kafa ta
An kafa masana’antar ce da niyyar rika sarrafa kunzugun mata da na jarirai da omon wanke-wanke.
An kafa masana’antar ce da niyyar rika sarrafa kunzugun mata da na jarirai da omon wanke-wanke.
Obasanjo zai yi aiki ne a ofishin makarantar dake jihar Ogun.
Kolawole ya ce ba Aidoko ba ne ya cncanci zama dan takarar jam’iyyar PDP ba.
Mutanen dai sun fito ne daga mazabu da gundumomi 57 dake jihar.
Kakakin jami’an tsaron Gambo Isah ne ya ce hadarin ya afku ranar Lahadi da rana tsaka.
Amma dai ya zuwa yanzu jihohi 20 ne kadai suka cika wadannan shaurudda.” Inji ta.
Jami'ar mai suna Skyline University ta karbi shaidar amincewa ta fara aiki ne daga hukuma NUC ayu a Abuja.
Wasu da ba asan ko su waye bane sun bindige 'yan sanda bakwai a Unguwar Galadimawa dake Abuja.
Hakeem Baba Ahmed ne ya yi shugabancin jam’iyyar CPC na jihar Kaduna.
Ayi kokari a 'dan lasawa talakawa zuma kafin wancen babban rabon yazo.