Jakadan Najeriya a Saudiyya ya musanta zargin daukar ma’aikata a boye
Na samu labarin wasu ejan na Najeriya su na safarar mata su kai su Saudiyya suna aikatau a gidaje sun ...
Na samu labarin wasu ejan na Najeriya su na safarar mata su kai su Saudiyya suna aikatau a gidaje sun ...
Dole ne sai an ahada karfi da karfe domin ganin an shawo kan wannan bala'i da ya addabi kasa Najeriya.
A majalisar wakilai, Buhari na da rinjaye na masu goyon bayan sa. Wannan ko shakka bani da shi akai.
" Sai dai kafin likita su gane abin da ke damunsa ne Ebirim ya ce ga garin kunan."
Rabon da a fitar da Jamus a wasan zagaye na farko tun a 1938.
Daga nan ya ce duk wanda aka kara kamawa, to ya kuka da kan sa.
An dai fara gasar ranar 15 Ga Yuni, za a rufe ranar 15 Ga Yuli.
Isaac ya ce yin haka zai taimaka wajen gane masu dauke da cutar da kuma magance yaduwar cutar a kasar ...
Mansurat ta shaida wa kotu cewa bayan kinkulata da yake yi, ya zama tataccen mashayin giya, domin kullum a buge ...
Hausawa dai sun ce mai hankali shi ke wanka da ruwa cikin cokali, har ya rage na kuskurar baki.