RIKICIN BILLIRI: An kashe mutum bakwai, an lalata shaguna 401, gidaje 41, wuraren ibada 33 – Kwamitin Tantance Barna
Ya ce Gwamnatin Jihar Gombe ta yi tir da tashin hankalin, kuma ta gargaɗi al'ummobin bangarorin biyu su rungumi zaman ...
Ya ce Gwamnatin Jihar Gombe ta yi tir da tashin hankalin, kuma ta gargaɗi al'ummobin bangarorin biyu su rungumi zaman ...
Abin dai a hankali yana neman ya kazanta domin hatta mutanen Abuja sun kasa komawa gidajen su saboda daddatse tituna ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 403 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma’a.
Magatakardan jami'ar NOUN dai, wato Mista Felix I. Edoka, shi ne ya rantsar da ɗaliban, shi ma ta hanyar yanar ...
A karshe ina kira ga gwamnati da kuma masu kula da wanan fanin suyi hobasa gurin daukan matakan da yadace ...
Cikin wadanda suka ji ciwo akwai Sufeto uku da Saje biyu.