GOGUWAR KOMAWA PDP: Mataimakin gwamnar jihar Ondo ya koma PDP
Daga baya dai mataimakin gwamna Ajayi ya tattara nas-ina sa ya garzaya mazabarsa ya yanki tikitin komawa jam'iyyar PDP.