KORONA: Shugaban Majalisar Dattawa ya caccaki Babba da Karamin Ministan Lafiya kan rashin halartar su Taron Daƙile Korona
Ehanire da Ƙaramin Ministan Lafiya Olorunnimbe Mamora da Babban Sakataren Ma'aikatar Lafiya duk ba su halarci taron ba.
Ehanire da Ƙaramin Ministan Lafiya Olorunnimbe Mamora da Babban Sakataren Ma'aikatar Lafiya duk ba su halarci taron ba.
Bayan haka Ehanire ya ce Hukumar NCDC na kokarin ganin ta kara yawan mutanen da ake yi wa gwajin cutar ...
NCDC ta hada hannu da RKI domin samar da kiwon lafiya na gari a Najeriya
Najeriya za ta bukaci Naira biliyan 134 domin inganta fannin kiwon lafiyar kasar nan
Hukumar ta sanar da haka ne ganin yadda cutar Hepatitis E ta bullo a jihar Borno inda mutane 562 suka ...