Majalisar Tarayya ta janye dakatarwar da ta yi wa Abdulmumin Jibrin byAshafa Murnai March 13, 2018 0 Dogara ya ce Idan ya ga dama zai Iya dawo wa majalisa duk san da ya ke so.