KIRA GA BUHARI: Ka zauna a teburin sulhu da Nnamdi Kanu – Inji Obasanjo byMohammed Lere September 26, 2017 Obasanjo ya fadi haka ne da ya ke hira da mujallar Newsweek.