KIRA GA BUHARI: Ka zauna a teburin sulhu da Nnamdi Kanu – Inji Obasanjo byMohammed Lere September 16, 2017 0 Obasanjo ya fadi haka ne da ya ke hira da mujallar Newsweek.