Hanyoyi 14 don samun Farin Jini, Kwarjini a Musulunci – Tare da Imam Bello Mai-Iyali
Imam Muhammed Bello Mai-Iyali ya ce duk wata hanya da ba haka ba dau'i ce na sihiri, bokanci ko aikin ...
Imam Muhammed Bello Mai-Iyali ya ce duk wata hanya da ba haka ba dau'i ce na sihiri, bokanci ko aikin ...
Rashin tsaftace muhalli na kawo cututtuka kamar su amai da gudawa, cutar zazzabin Tefo, cutar Hepatitis A da sauransu.
Kwaghbe Ajia ta ce kafin yarinyar ta dawo daga aiken matan sun gudu da 'yar.
Ta kuma kara da cewa maganin ya rage yawan kwayoyin cutar kanjamau a jinin ta daga 450,000 zuwa 40,000.
Shekarau yace yayi haka ne domin yarda da yai da yadda suke gudanar da binciken
Har yanzu dai ana neman kodar da za ta dace da na Isa Hamman.
Gwamnan Ganduje ya gaiyaci manyan malamai zuwa fadar gwamnati domin gudanar da addu’a ta musamman ga shugaban Kasa Muhammadu Buhari.
Addu’a ne kawai zai fi a gareshi daga gare mu baki daya.