Yadda Minista Malami ya ki jin gargadin zargin harkalla ya rika kokarin a biya bashin naira biliyan 159
Kudaden dai an ce wai bashi ne wasu ‘yan kwangila da jami’an tuntuba ke bin jihohi da kananan hukumomi.
Kudaden dai an ce wai bashi ne wasu ‘yan kwangila da jami’an tuntuba ke bin jihohi da kananan hukumomi.
Dyegh din ne da kan sa ya fitar da sanarwa, kuma ya yi magana a gaban manema labarai a Majalisa ...