Yadda gobara ta babbake ofishin babban editan PREMIUM TIMES ta kai farmaki dakin tattara labarai a Abuja
Muna zaune a cikin ofishin mu sai muka rika jin rukugin wuta hayaki na fitowa ta ofishin babban editan Premium ...
Muna zaune a cikin ofishin mu sai muka rika jin rukugin wuta hayaki na fitowa ta ofishin babban editan Premium ...
Uwar jam'iyyar APC ta kori Shugaban Riƙo na APC na Ƙaramar Hukumar Yola ta Kudu, a Jihar Adamawa, mai suna ...
Farkon wannan makon ne PREMUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa yunwa ta darkako Arewacin Najeriya da wasu kasashe 20.
Ni dai da haka na iso Suleja, na gode wa Allah. Tun da dai Kanon ma kasuwancin ya tsaya ga ...
Idan wannan cuta ta barke bagatatan, to Lagos ba za ta iya kula da majiyyata akalla 5,000 a cikin wata ...
An dakatar da shi, watanni masu yawa bayan Hukumar ICPC ta sharwarci a dakatar da shi tun da dadewa.
Ganduje zai jagoranci kwamitin sasanta Oshiomhole da Gwamna Obaseki
PDP ta lashe karamar hukuma Idah da kuri'u masu yawa
Wannan furuci ya na mufin lallai ya yi wannan magana ce kafin zaben shugaban kasa a 2019.